Burkina Faso

Burkina Faso ƙasa ce dake yankin yammacin Afirka. A da chan ana kiranta da suna "Upper Volta", ƙasar Faransa suka yi mulkin mallaka a ƙasar Burkina Faso. Kuma ƙasar ta samu 'yancin kanta a shekara ta Alif 1960. Birnin Ouagadougou ne babban birnin ƙasar. A ƙidaya da akayi a shekara ta 2005 ya nuna cewa ƙasar Burkina faso na da kimanin mutane 13,228,000 suke zaune a ƙasar. Kasar Burkina faso ta haɗa boda da ƙasar Mali daga arewa maso yamma, kasar Nijar daga arewa maso gabas, ƙasar Benin tafarkin kudu maso gabashin kasar, sai kuma Ƙasar Togo da Ghana daga kudancin kasar, akwai kuma ƙasar côte ƊIvoire wanda ke yankin kudancin kasar. Ana kiran mutane 'yan asalin kasar Burkina faso da suna "Burkinabé" (furuci burr-KEE-na-bey).

Burkina Faso
Flag of Burkina Faso (en) Coat of arms of Burkina Faso (en)
Flag of Burkina Faso (en) Fassara Coat of arms of Burkina Faso (en) Fassara


TakeUne Seule Nuit (en) Fassara

Kirari«Unité - Progrès - Justice»
Wuri
Map
 12°16′00″N 2°04′00″W / 12.26667°N 2.06667°W / 12.26667; -2.06667

Babban birniOuagadougou
Yawan mutane
Faɗi20,488,000 (2019)
• Yawan mutane74.72 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiMooré
Harshen Bissa
Dioula
Labarin ƙasa
Yawan fili274,200 km²
Wuri mafi tsayiDutsen Tenakourou (749 m)
Wuri mafi ƙasaBlack Volta (200 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiRepublic of Upper Volta (en) Fassara, French West Africa (en) Fassara da Emirate of Liptako (en) Fassara
Ƙirƙira1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya da Mulkin Soja
Majalisar zartarwaPatriotic Movement for Safeguard and Restoration (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasar Burkina FasoIbrahim Traore (6 Oktoba 2022)
• Prime Minister of Burkina Faso (en) FassaraApollinaire Joachim Kyélem de Tambèla (en) Fassara (23 ga Janairu, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara19,737,616,003 $ (2021)
KuɗiCFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.bf (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+226
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 17 (en) Fassara da 18 (en) Fassara
Lambar ƙasaBF
Wasu abun

Yanar gizogouvernement.gov.bf…
wasu 'yan kasar burkina faso
Kasar burkina faso
Ibrahim Traoré shugaban kasar ta Burkina Faso


Tarihi

Wasu mayakan Burkina Faso a karnin baya
Avenue Burkina faso

Tarihi ya nuna cewa ada can, a tsakanin ƙarni na Goma sha biyar zuwa ƙarni na sha-shida al'umma daga mutanen da ake kira Dogon sun zauna a yankin arewacin da arewa-maso-yammacin Burkina faso. A cikin nasara sai Faransa ta karbi mulkin mallaka daga hannun masu mulkin Burkina faso. Bayan Yakin duniya II (na biyu), ƙasar ta yi kira bisa kogin volta. A shekara ta 1960, bisa kogin volta ta yantacciyar daga Faransa. A shekara ta 1984, an canza sunan ƙasar zuwa Burkina faso.

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: