Ruwanda

Jamhuriyar Ruwanda ko Rwanda [lafazi: /ruwanda/] (da Kinyarwanda: Repubulika y'u Rwanda; da Faransanci: République du Rwanda; da Kiswahili: Jamhuri ya Rwanda; da Turanci: Republic of Rwanda) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

Ruwanda
Rwanda (rw)
Rwanda (fr)
Rwanda (en)
Rwanda (sw)
Flag of Rwanda (en) National emblem of Rwanda (en)
Flag of Rwanda (en) Fassara National emblem of Rwanda (en) Fassara

TakeRwanda Nziza (en) Fassara

Kirari«Ubumwe, Umurimo, Gukunda Igihugu»
«Unity, Work, Patriotism»
«Единство, труд, патриотизъм»
«Remarkable Rwanda»
InkiyaMille Collines
Wuri
Map
 2°S 30°E / 2°S 30°E / -2; 30

Babban birniKigali
Yawan mutane
Faɗi13,246,394 (2022)
• Yawan mutane502.94 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiKinyarwanda (en) Fassara
Turanci
Faransanci
Harshen Swahili
Labarin ƙasa
Bangare naTaraiyar Afirka
Yawan fili26,338 km²
Wuri mafi tsayiMount Karisimbi (en) Fassara (4,507 m)
Wuri mafi ƙasaRuzizi River (en) Fassara (950 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1962
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaParliament of Rwanda (en) Fassara
• shugaban ƙasar RwandaPaul Kagame (24 ga Maris, 2000)
• Prime Minister of Rwanda (en) FassaraÉdouard Ngirente (en) Fassara (30 ga Augusta, 2017)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara11,055,281,971 $ (2021)
KuɗiRwanda Franc
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.rw (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+250
Lambar taimakon gaggawa*#06# da 912 (en) Fassara
Lambar ƙasaRW
Wasu abun

Yanar gizogov.rw
Tutar Ruwanda.

Ruwanda tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 26,338. Ruwanda tana da yawan jama'a kimanin, 12.6,million [1] . Ruwanda tana da iyaka da Burundi, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Tanzaniya da Uganda. Babban birnin Ruwanda, shi ne Kigali.

Paul Kagame shugaban kasar na yanzu

Shugaban ƙasar Ruwanda Paul Kagame ne daga shekarar 2000. Firaministan ƙasar Édouard Ngirente ne daga shekarar 2017.

Hotuna


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: