Laberiya

Laberiya kasa ce wanda take a yammacin Afirka. Laberiya tana da iyaka da Sierra Leone da ga arewa maso yamma, kuma ta na da iyaka da Gunine ta arewa maso gabas kuma ta na da iyaka da kasar I vory Coast, sai kuma tayi iyaka da Atlantic ocean ta kudu da kuma kudu maso yamma, ta na da yawan mutane kimanin 5million koma tana da fadin kasa kilomita murabba'i 111,369km. Babbanan birnin Laberiya Monrovine ne Turanci shine yare mafi mahinmanci da Laberiya ke anfanin da shi.

Laberiya
Republic of Liberia (en)
Flag of Liberia (en) Coat of arms of Liberia (en)
Flag of Liberia (en) Fassara Coat of arms of Liberia (en) Fassara


TakeAll Hail, Liberia, Hail! (en) Fassara

Kirari«The Love Of Liberty Brought Us Here»
«Любовта към свободата ни доведе тук»
Wuri
Map
 6°32′00″N 9°45′00″W / 6.53333°N 9.75°W / 6.53333; -9.75

Babban birniMonrovia
Yawan mutane
Faɗi5,214,030 (2021)
• Yawan mutane46.82 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Yamma
Yawan fili111,369 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMount Wuteve (en) Fassara (1,440 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiColony of Liberia (en) Fassara
Ƙirƙira7 ga Janairu, 1822
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaLegislature of Liberia (en) Fassara
• Shugaban kasar LiberiaGeorge Weah (en) Fassara (22 ga Janairu, 2018)
• Shugaban kasar LiberiaGeorge Weah (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara3,509,000,000 $ (2021)
KuɗiDalar Liberia
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.lr (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+231
Lambar taimakon gaggawa911 (en) Fassara da 114 (en) Fassara
Lambar ƙasaLR
Wasu abun

Yanar gizovisitliberia.net
George Weah shugaban kasar na yanzu

Tarihi

wasu tsaffin gine gine masu tarihi a zambiya

Mulki

Arziki

Kasuwanci a zambiya
kasuwannin zambiya

Wasanni

Fannin tsarotsaro

Ginin Manjo a zambia

Kimiya da Fasaha

Sifiri

hanyoyin mota
hanyoyin mota a zambiya

Sifirin Jirgin Sama

Sifirin Jirgin Kasa

Al'adu

al'adu a zambia

Mutane

Yaruka

Abinci

Tufafi

Ilimi

Addinai

Musulunci

Kiristanci

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: