Moris

Moris ko Maurice (Faransanci) ko Mauritius (Turanci) ƙasa ce, da ke Kudu maso gabashin Afirka.

Moris
République de Maurice (fr)
Flag of Mauritius (en) Coat of arms of Mauritius (en)
Flag of Mauritius (en) Fassara Coat of arms of Mauritius (en) Fassara


TakeMotherland (en) Fassara

Kirari«Stella Clavisque Maris Indici»
«L’étoile et la clé de l’océan Indien»
«Star and Key of the Indian Ocean»
«It's a pleasure»
Suna sabodaMauritius Island (en) Fassara
Wuri
Map
 20°12′S 57°30′E / 20.2°S 57.5°E / -20.2; 57.5

Babban birniPort Louis
Yawan mutane
Faɗi1,264,613 (2017)
• Yawan mutane619.91 mazaunan/km²
Harshen gwamnatino value
Turanci
Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Afirka
Yawan fili2,040 km²
Wuri mafi tsayiPiton de la Petite Rivière Noire (en) Fassara (828 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Bayanan tarihi
MabiyiCommonwealth realm of Mauritius (en) Fassara
Ƙirƙira12 ga Maris, 1968
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Mauritius (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly of Mauritius (en) Fassara
• President of Mauritius (en) FassaraPrithvirajsing Roopun (en) Fassara (2 Disamba 2019)
• Prime Minister of Mauritius (en) FassaraPravind Jugnauth (en) Fassara (23 ga Janairu, 2017)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara11,476,433,604 $ (2021)
KuɗiMauritius rupee
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.mu (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+230
Lambar taimakon gaggawa114 (en) Fassara, 995 (en) Fassara, 115 (en) Fassara, 999 (en) Fassara da *#06#
Lambar ƙasaMU
Wasu abun

Yanar gizomauritius.net
Chainatown Port Louis

Moris ya na da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 2,040. Moris ya na da yawan jama'a 1,262,132, bisa ga jimillar 2016. Moris tsibiri ne. Babban birnin Moris, Port Louis ne.

Shugaban ƙasar Moris Barlen Vyapoory, ne daga shekarar 2018. Firaministan ƙasar, Pravind Jugnauth ne daga shekarar ta 2017.

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: