Muritaniya

Muritaniya ko Mauritaniya ko Jamhuriyar Musuluncin Muritaniya (da Larabci: الجمهورية الإسلامية الموريتانية; da Faransanci: République Islamique de Mauritanie), ƙasa ce, da ke a Yammar Afirka, a Afirka ta Yamma. Muritaniya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 1 030 700. Muritaniya tana da yawan jama'a 4 005 475, bisa ga jimillar 2020. Moritaniya ta na eyaka da Atlantic ocean da ga yamma, Aljeriya, da ga Arewa maso yamma, Mali da ga Arewa maso gabas, da koma gabas da koma kudu maso gabas, sai koma Senegal da ga kudu maso yamma.

Muritaniya
الجمهورية الإسلامية الموريتانية (ar)
Flag of Mauritania (en) Seal of Mauritania (en)
Flag of Mauritania (en) Fassara Seal of Mauritania (en) Fassara


TakeNational anthem of Mauritania (en) Fassara

Kirari«شرف إخاء عدل»
Suna sabodaMoors da Mauretania (en) Fassara
Wuri
Map
 21°N 11°W / 21°N 11°W / 21; -11

Babban birniNouakchott
Yawan mutane
Faɗi4,614,974 (2021)
• Yawan mutane4.48 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiLarabci
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Yamma da Arewacin Afirka
Yawan fili1,030,700 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiKediet ej Jill (en) Fassara (915 m)
Wuri mafi ƙasaSebkha de Ndrhamcha (en) Fassara (−5 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiFrench West Africa (en) Fassara
Ƙirƙira28 Nuwamba, 1960
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Mauritania (en) Fassara
Gangar majalisaMauritanian Parliament (en) Fassara
• President of Mauritania (en) FassaraMohamed Ould Ghazouani (en) Fassara (1 ga Augusta, 2019)
• Prime Minister of Mauritania (en) FassaraMohamed Ould Bilal (en) Fassara (6 ga Augusta, 2020)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara9,996,240,419 $ (2021)
KuɗiMauritaniya ouguiya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.mr (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+222
Lambar taimakon gaggawa101 (en) Fassara, 117 (en) Fassara da 118 (en) Fassara
Lambar ƙasaMR
Taswirar Muritaniya.
Kasuwa a birnin Nouakchott, babban birnin ƙasar

Mauritiya itace kasa mafi girma A Africa. Yawanci mutanan Kasar wajan 4.4million suna rayuwan a tsananin zafin, a kudanci kasar, Babban birnin kasar koma mafi girma a shiene Nouakhoth, yana kusa da Atlantic ocean, mouritaniya ta samu yancin kanta da ga kasar faransa a shiekarata 1960

Mohamed Ould El-Ghazaouani shine shugaban kasar na muritaniya, Ismail Ould Bedde Ould Cheikh Sidiya firiminista. Muritaniya ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: