Sudan ta Kudu

Sudan ta Kudu, ko Jamhuriyar Sudan ta Kudu,(da Turanci: Republic of South Sudan) ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka.

Tutar Sudan ta Kudu
Sudan ta Kudu
Republic of South Sudan (en)
Flag of South Sudan (en) Coat of arms of South Sudan (en)
Flag of South Sudan (en) Fassara Coat of arms of South Sudan (en) Fassara

TakeSouth Sudan Oyee! (en) Fassara

Kirari«Justice, Liberty, Prosperity»
«Справедливост, свобода, просперитет»
«Justiça, Liberdade, Prosperidade»
Wuri
Map
 7°N 30°E / 7°N 30°E / 7; 30

Babban birniJuba
Yawan mutane
Faɗi12,575,714 (2017)
• Yawan mutane19.52 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Larabci
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Afirka
Yawan fili644,329 km²
Wuri mafi tsayiKinyeti (en) Fassara (3,187 m)
Wuri mafi ƙasaWhite Nile (en) Fassara (350 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira9 ga Yuli, 2011
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiJamhuriyar Tarayya
Gangar majalisaNational Legislature of South Sudan (en) Fassara
• President of South Sudan (en) FassaraSalva Kiir Mayardit (9 ga Yuli, 2011)
• President of South Sudan (en) FassaraSalva Kiir Mayardit
Ikonomi
KuɗiFam na Sudan ta Kudu
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ss (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+211
Lambar taimakon gaggawa911 (en) Fassara
Lambar ƙasaSS
Wasu abun

Yanar gizogoss-online.org
sudan ta kudu
duniyar Sudan ta kudu
Juba, babban birnin ƙasar

Sudan ta Kudu tana da girman fili kimanin kilomitar, 619,745. Sudan ta Kudu tana da yawan jama'a da suka kai kimanin, 12,230,730, bisa ga jimillar shekara ta, 2016.Sudan,ta Kudu tana da iyaka da Afirka ta Tsakiya,da Ethiopia, da Kenya,da Jamhuriya. dimokuradiyya Kwango, da Sudan kuma da Uganda.Babban birnin Sudan ta Kudu,Juba ne.

Salva Kiir Mayardit shugaba na yanzu a kasar

Shugaban ƙasar Sudan ta Kudu Salva Kiir Mayardit ne. Mataimakin shugaban ƙasa James Wani Igga ne.

Cibiyar sarrafa mai a jihar Unity, Sudan ta Kudu (tsohuwar Sudan a da), 2012

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

.

🔥 Top keywords: