Sao Tome da Prinsipe

Sao Tome da Prínsip (a lafazance /ˌsaʊ təˈmeɪ ... ˈprɪnsɪpə, -peɪ/; da Fotugis: [sɐ̃w̃ tuˈmɛ i ˈpɾĩsɨpɨ]), ko Jamhuriyar Dimokradiya São Tomé da Prínsip, wani tsibirin ƙasa ne da yake a Gabar Gine a gabanin gabar yammaci da kasashen tsakiyar Afirka. Tana da yawan jama'a kimanin 201,800, bisa ga jimilan shekara ta 2018 [1] kasar Sao Tome ita ce ta biyu a karancin fadin kasa kuma ita ce ta biyu a karanci jama'a a Afirka.

Sao Tome da Prinsipe
República Democrática de São Tomé e Príncipe (pt)
Flag of São Tomé and Príncipe (en) Coat of arms of São Tomé and Príncipe (en)
Flag of São Tomé and Príncipe (en) Fassara Coat of arms of São Tomé and Príncipe (en) Fassara

TakeIndependência total (en) Fassara

Kirari«Unidade, Disciplina, Trabalho»
«Unity, Discipline, Labour»
«Единство, дисциплина, труд»
«Undod, Disgyblaeth a Llafur»
Wuri
Map
 0°19′00″N 6°36′00″E / 0.31667°N 6.6°E / 0.31667; 6.6

Babban birniSão Tomé
Yawan mutane
Faɗi204,327 (2017)
• Yawan mutane204.12 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiPortuguese language
Labarin ƙasa
Bangare naAfrika ta Tsakiya
Yawan fili1,001 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiPico de São Tomé (en) Fassara (2,024 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiPortuguese São Tomé and Príncipe (en) Fassara
Ƙirƙira12 ga Yuli, 1975
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwagovernment of São Tomé and Príncipe (en) Fassara
Gangar majalisaAsamblea Nacional de Santo Tomé y Príncipe (en) Fassara
• President of São Tomé and Príncipe (en) FassaraCarlos Vila Nova (en) Fassara
• Prime Minister of São Tomé and Príncipe (en) FassaraPatrice Trovoada (en) Fassara (10 Nuwamba, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara526,653,791 $ (2021)
KuɗiDobra ta Sao Tomé da Principe
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.st (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+239
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaST
Wasu abun

Yanar gizosaotome.st
Carlos Vila Nova shugaba na yanzu
Cathedral, Sau tome, Sao Tome da Principe

Hotuna

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: