Jamhuriyar Kwango

Kwango ko Jamhuriyar Kwango ko Kwango-Brazzaville [lafazi: /berazavil/] (da Faransanci: République du Congo; da Kikongo: Repubilika ya Kongo; da Lingala: Republiki ya Kongó) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

Tutar Jamhuriyar Kwango.
Jamhuriyar Kwango
République du Congo (fr)
Repubilika ya Kongo (kg)
Republíki ya Kongó (ln)
Flag of the Republic of the Congo (en) Coat of arms of the Republic of the Congo (en)
Flag of the Republic of the Congo (en) Fassara Coat of arms of the Republic of the Congo (en) Fassara

TakeLa Congolaise (en) Fassara

Kirari«Unité, Travail, Progrès»
«Unity, Work, Progress»
«Единство, труд, прогрес»
«Cundeb, Gwaith, Datblygiad»
Suna sabodaKogin Congo
Wuri
Map
 0°45′00″S 15°23′00″E / 0.75°S 15.383331°E / -0.75; 15.383331

Babban birniBrazzaville
Yawan mutane
Faɗi5,260,750 (2017)
• Yawan mutane15.38 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiFaransanci
Labarin ƙasa
Bangare naAfrika ta Tsakiya
Yawan fili342,000 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMont Nabemba (en) Fassara (1,020 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiPeople's Republic of the Congo (en) Fassara
Ƙirƙira1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiparliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of the Republic of the Congo (en) Fassara
Gangar majalisaParliament of the Republic of the Congo (en) Fassara
• President of the Republic of the Congo (en) FassaraDenis Sassou-Nguesso (en) Fassara (25 Oktoba 1997)
• Prime Minister of the Republic of the Congo (en) FassaraClément Mouamba (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara13,366,230,821 $ (2021)
KuɗiCFA franc na Tsakiyar Afrika
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.cg (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+242
Lambar taimakon gaggawa117 (en) Fassara da 118 (en) Fassara
Lambar ƙasaCG
Wasu abun

Yanar gizogouvernement.cg

Jamhuriyar Kwango tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 342'000. Jamhuriyar Kwango tana da yawan jama'a 5'125'821, bisa ga jimillar 2017. Jamhuriyar Kwango tana da iyaka da ƙasashen biyar: Afirka ta Tsakiya, Angola, Gabon, Kameru, kuma da Jamhuriyar dimokuraɗiyya Kwango. Babban birnin Jamhuriyar Kwango, shi ne Brazzaville.

Denis Sassou Nguesso shugaban kasar na yanzu

Shugaban ƙasar Denis Sassou-Nguesso ne. Firaministan ƙasar Anatole Collinet Makosso ne.

Yara kenan ke daukar darasi acikin aji, a Jamhuriyar Kwango
Pointe-Noire downtown, Jamhuriyar Kwango

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: