Gini

Gine ko Jamhuriyar, Gine ko Gine-Conakry ,(da yaran Faransanci: Guinée ko République de Guinée ko Guinée-Conakry), ƙasa ce, da take a nahiyar.

Gini
République de Guinée (fr)
Flag of Guinea (en) Coat of arms of Guinea (en)
Flag of Guinea (en) Fassara Coat of arms of Guinea (en) Fassara


TakeLiberté (en) Fassara

Kirari«Work, Justice, Solidarity (en) Fassara»
Wuri
Map
 10°N 11°W / 10°N 11°W / 10; -11

Babban birniConakry
Yawan mutane
Faɗi12,717,176 (2017)
• Yawan mutane51.73 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiFaransanci
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Yamma
Yawan fili245,857 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMount Richard-Molard (en) Fassara (1,752 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiFrench West Africa (en) Fassara
Ƙirƙira2 Oktoba 1958
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• President of Guinea (en) FassaraMamadi Doumbouya (en) Fassara (1 Oktoba 2021)
• Prime Minister of Guinea (en) FassaraAmadou Bah Oury (en) Fassara (27 ga Faburairu, 2024)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara16,091,817,842 $ (2021)
KuɗiGuinea Franc
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.gn (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+224
Lambar taimakon gaggawa117 (en) Fassara, 18 (en) Fassara da 442-020 (en) Fassara
Lambar ƙasaGN
Wasu abun

Yanar gizopresidence.gov.gn

Afirka. Gine tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 245,857. Gine tana da yawan jama'a da suka kai kimanin 13,246,049, bisa ga jimillar 2017. Gine tana da iyaka da Gine-Bissau, da Senegal, da Sierra Leone, da Liberiya, da Mali kuma da Côte d'Ivoire. Babban birnin Gine, Conakry ne. Shugaban ƙasar Gine Alpha Condé (lafazi: /Alfa Konde/) ne.

Mamady Doumbouya shugaba mai ci a kasar

Gine ta samu 'yancin kanta a, shekara ta 1958, daga Faransa.

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: