Ƙungiyar Haɗin kan Musulmai

Kungiyar Haɗin Kan Musulunci ƙungiya ce ta kasa da kasa . Tana da membobi 56 *. Ƙungiyar tana ƙoƙarin zama muryar al'ummar musulmin duniya . Suna ƙoƙarin kiyaye maslahohi da ci gaba da jin daɗin musulmai.

Ƙungiyar Haɗin kan Musulmai

Bayanai
Suna a hukumance
منظمة التعاون الإسلامي, Organisation of Islamic Cooperation da Organisation de Coopération Islamique
Gajeren sunaOCI da OIC
Iriinternational organization (en) Fassara, intergovernmental organization (en) Fassara da Islamic organization (en) Fassara
ƘasaSaudi Arebiya
Ƙaramar kamfani na
Mulki
ShugabaHissein Brahim Sem Taha (en) Fassara
HedkwataJeddah
Tarihi
Ƙirƙira25 Satumba 1969

oic-oci.org

OIC tana da wakilai na dindindin zuwa Majalisar Ɗinkin Duniya . Ita ce babbar ƙungiyar ƙasa da ƙasa a waje da Majalisar Ɗinkin Duniya. Harsunan hukuma na OIC su ne Larabci, Ingilishi da Faransanci.

An kafa shi a 1969 kuma tana da mambobi 25 * asali. Ta canza suna a ranar 28 ga Yuni 2011 daga Kungiyar Taron Musulunci zuwa sunan ta na yanzu.

Ƙasashe mambobi

Afirka

 

Asiya

Turai

Kudancin Amirka

Manazarta

🔥 Top keywords: